Zaben gobe: Jerin yawan masu takarar gwamna jiha-jiha

Zaben gobe: Jerin yawan masu takarar gwamna jiha-jiha

Bayan dage zaben daga ranar 2 ga watan Maris zuwa 9, Allah ya kawo mu saura kwana daya da zaben gwamnoni da yan majalisar dokokin jihohin Najeriya 36.

Legit.ng Hausa ta kawo muku yawan mutanen da ke takara kujerar gwamna a jihohi 29 da za'a gudanar da zabe ranar Asabar.

1. Jihar Nasarawa: yan takara 29

2. Jihar Kwara: yan takara 35

3. Jihar Gombe: yan takara 32

4. Jihar Abia: yan takara 32

5.Jihar Yobe: yan takara 13

6. Jihar Enugu: yan takara 42

7. Jihar Ebonyi: yan takara 37

8. Jihar Neja: yan takara 31

9. Jihar Jigawa: yan takara 19

10. Jihar Kaduna: yan takara 38

11. Jihar Rivers: yan takara 64

12. Jihar Oyo: yan takara 42

13. Jihar Adamawa: yan takara 29

14. Jihar Bauchi: yan takara 31

15. Jihar Lagos: yan takara 45

16. Jihar Ogun: yan takara 41

17. Jihar Benue: yan takara 33

18. Jihar Imo: yan takara 70

19. Jihar Kano: yan takara 55

20. Jihar Katsina : yan takara 18

21. Jihar Taraba: yan takara 30

22. Jihar Plateau: yan takara 24

23. Jihar Sokoto: yan takara 51

24. Jihar Kebbi: yan takara 31

25. Jihar Zamfara: yan takara 42

26. Jihar Borno: yan takara 32

27. Jihar Akwa Ibom : yan takara 45

28. Jihar Kross River : yan takara 26

29. Jihar Delta: yan takara 50

KU KARANTA: Bulus: Gwamnati ta kwace kundin Patience Jonathan $8.4m bisa ga umurnin kotu

A zaben shugaban kasa, shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar All Progressives Congress APC, ya lallasa abokin hamayyarsa Atiku Abubakar na jam'iyyar Peoples Demcoratic Party PDP.

Kana jam'yyar APC ta lashe kujerun majalisar dattawa 64, PDP 40 kuma YPP 1.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel