Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya kaddamar wani babban aiki a jihar Kaduna

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya kaddamar wani babban aiki a jihar Kaduna

A jiya Alhamis shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar wani katafaren aiki na cibiyar hange da sanya idanun lura da gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin gwamna Mallam Nasir El-Rufa'i ta assasa.

A ranar Alhamis din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyaci jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya domin kaddamar da wani katafaren aiki na gwamnatin jihar ana gab da gudanar da zaben gwamnoni a ranar Asabar, 9 ga watan Maris.

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, a jiya ne shugaban kasa Buhari ya karbi bakuncin shugabannin kungiyar kwadago ta kasa a fadar sa ta Villa da ke garin Abuja domin taya sa murnar samun nasarar tazarce yayin zaben shugaban kasa da aka gudanar makonni biyu da suka gabata.

Cikin wani rahoton mai nasaba da wannan jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaban kasa Buhari ya shilla Mahaifar sa ta garin Daura da ke jihar Katsina domin kada kuri'ar sa yayin zaben gwamnoni da 'yan majalisun dokoki na jiha da za a gudanar a gobe Asabar.

Shugaba Buhari yayin isowar sa cibiyar hange da sanya idanun lura ta jihar Kaduna
Shugaba Buhari yayin isowar sa cibiyar hange da sanya idanun lura ta jihar Kaduna
Asali: Facebook

Shugaba Buhari ya kaddamar da cibiyar hange da sanya idanun lura a jihar Kaduna

Shugaba Buhari tare da gwamna Mallam El-Rufa'i a jihar Kaduna

Shugaba Buhari yayin isar sa cibiyar sanya idanun da hangen al'amurra ta jihar Kaduna
Shugaba Buhari yayin isar sa cibiyar sanya idanun da hangen al'amurra ta jihar Kaduna
Asali: Facebook

Magoya baya yayin yiwa Shugaba Buhari lalae maraba
Magoya baya yayin yiwa Shugaba Buhari lalae maraba
Asali: Facebook

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Osinbajo ya gudanar taron yakin neman zabe a jihar Ogun

Magoya baya yayin yiwa Shugaba Buhari lale maraba
Magoya baya yayin yiwa Shugaba Buhari lale maraba
Asali: Facebook

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel