Hotuna: Yadda aka damke dilolin hodar Iblis, muggan kwayoyi, da makamai a jihar Kano

Hotuna: Yadda aka damke dilolin hodar Iblis, muggan kwayoyi, da makamai a jihar Kano

AHukumar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama dilolin kwaya 54 a cikin birnin Kano. Kakakin hukumar yan sandan, DSP Abdullahi Haruna, ya tabbatar da wannan labarin ne a wata jawabi da ya saki a Kano ranar Laraba inda yace an damke dilolin ne a wurare daban-daban yayinda yan sanda suka kai simame.

Ya ce wasu daga cikin dilolin na ta'amuni da hodar Iblis, ganyen wiwi, madarar sukudaye, sholisho, taramol, da wasu muggan kwayoyi.

Haruna ya kara da cewa an damke wani Mujahid Abubakar da Iliya Garba a kasuwar Sabon Gari da jibgin kwayoyi.

Daga cikin kwayoyin da aka kwace sune:

Kwayar Exol 5 -39000

Kwayar Sycozines 5 – 21000,

Allurar Diazepam – kwalabe 166000,

Allurar Tranzile -kwalabe 7000 ,

Allurar Tramadol – kwalabe 2150,

Allurar Ejon Merinetin – kwalabe 8000,

Allurar Nart phenobartil – kwalabe 180,

Allurar penzozine – 40,

Allurar Voltean – 14,da

Kwayar C0cadamol – 1600.

Ya ce wadanda aka kama sun yi amannaa da laifin da ake tuhumarsu da shi kuma ana cigaba da kokarin fito da abokan aikinsu domin gurfanar da su a kotu.

Hakazalika a ranar 5 ga watan Maris 2019, hukumar ta kai simame unguwar sabon gari in aka damke wasu yan baranda 13 kuma aka kwato wadannan abubuwan daga hannayensu:

Adduna 720

Kullin ganyen Wiwi 700

Keken a daidaita sahu daya

Kwalin sholishi 3

Kalli hotuna:

Hotuna: Yadda aka damke dilolin hodar Iblis, muggan kwayoyi, da makamai a jihar Kano
Kwayoyi da makamai
Asali: Facebook

Hotuna: Yadda aka damke dilolin hodar Iblis, muggan kwayoyi, da makamai a jihar Kano
Kwayoyi

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel