Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa

Mun samu cewa, a yau Laraba, 6 ga watan Maris, 2019, shugaban kasa Muhammadu Buhari cikin fadar sa ta Villa da ke garin Abuja ya karbi bakuncin mambobin wata babbar kungiyar Arewa ta ACF, Arewa Consultative Forum.

Shugaba Buhari cikin raha da mambobin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa

Asali: Facebook

Shugaba Buhari yayin musabaha da mambobin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Shugaba Buhari yayin musabaha da mambobin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Asali: Facebook

Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Cikin Hotuna: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Asali: Facebook

Shugaba Buhari yayin musabaha da mambobin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Shugaba Buhari yayin musabaha da mambobin kungiyar Arewa a fadar sa ta Villa
Asali: Facebook

KARANTA KUMA: Zaben Gwamna: Buhari ya yiwa al'ummar Najeriya jawabai na gargadi

Shugaba Buhari tare da mambobin kungiyar Arewa cikin dakin taro na Council Chambers a fadar sa ta Villa
Shugaba Buhari tare da mambobin kungiyar Arewa cikin dakin taro na Council Chambers a fadar sa ta Villa
Asali: Facebook

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel