'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna

'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna

A yau Laraba 6 ga watan Maris ne 'yan takarar kujerar gwamna daga jam'iyyun siyasa daban-daban a jihar Kano suka ratabba hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya gabanin zaben gwamna da za a gudanar a ranar Asabar 9 ga watan Maris na 2019.

Wadanda suka hallarci taron zaman lafiyar sun hada ga Gwamna Abdullahi Ganduje na jam'iyyar APC, da dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Abba Kabir, Salihu Sagir Takai na jam'iyyar PRP da sauransu.

Ga dai hotunnan yadda taron ya kasance a kasa kamar yadda muka samu daga Daily Trust.

'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Abba Kabir na PDP da sauran 'yan takarar gwamna na Kano tare da kwamishinan 'yan sanda na Kano, Wakili bayan kammala rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Tarihi: Kyawawan hotunan shugabannin Najeriya 5 da matan su

'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna
Gwamna Abdullahi Ganduje, Salihu Sagir Takai da sauran 'yan takarar gwamna na jihar Kano
Asali: Twitter

'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna
'Yan takarar gwamna na jihar Kano a wurin taron zaman lafiya da aka gudanar a Jami'ar Bayero da ke Kano a yau Laraba
Asali: Twitter

'Yan takarar gwamna a Kano sun saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya, hotuna
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, Abba Kabir na PDP da sauran 'yan takarar gwamna na Kano tare da kwamishinan 'yan sanda na Kano, Wakili bayan kammala rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel