Da dumin sa: An shiga ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro

Da dumin sa: An shiga ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro

Da safiyar yau, Talata, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawar sirri da shugabannin hukumomin tsaro na kasa a fadar sa, Villa, da ke Abuja.

Sun shiga ganawar ne da misalin karfe 11:00 na safe, kuma har yanzu ba su fito ba.

Duk da ba a bayyana dalilin ganawar ba, ana tunanin cewar za su tattauna ne a kan harkokin tsaro a fadin kasa, musamman a kan zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokoki da za a yi ranar Asabar, 9 ga wata.

Da dumin sa: An shiga ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro
Shugabannin hukumomin tsaro
Asali: Twitter

Da dumin sa: An shiga ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro
Buhari da shugabannin hukumomin tsaro
Asali: Facebook

Da dumin sa: An shiga ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro
Ganwar sirri tsakanin Buhari da shugabannin hukumomin tsaro
Asali: Twitter

Za mu kawo karin bayani......

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel