Jihohi 9 mafi fama da talauci a fadin Najeriya

Jihohi 9 mafi fama da talauci a fadin Najeriya

Yadda bakin talauci ke yaduwa a Najeriya da ban tsaro, musamman yayinda binciken Brookings Institution ya bayyana cewa kasar ta wuce Indiya yawan masu fama da talauci a fadin duniya.

Watanni bayan wannan rahoto, wata kungiyar bincike dake birnin Vienna ta bayyana yawan Najeriya da ke cikin talauci miliyan 88,011,759.

Legit.ng ta tattara rahoton bankin duniya, kungiyar kudin duniya da majalisar dinkin duniya sun bayyana cewa Najeriya ba zata fita daga kasashe masu talauci ba daga nan har shekarar 2030.

Binciken ya kara bayyana cewa talaucin ya fi tsamari a wasu jihohi fiye da wasu. Karanta jerin jihohin da sukafi fama da talauci a Najeriya:

1. Jihar Zamfara – 92%

2.Jihar Jigawa – 88%

3. Jihar Bauchi – 87%

4.Jihar Kebbi – 86%

5. Jihar Katsina – 82.2%

6. Jihar Taraba – 78%

7.Jihar Gombe – 77%

8.Jihar Ebonyi – 56%

9. Jihar Plateau – 51.6%

KU KARANTA: Nasarar Atiku a kotu: Da kamar wuya - Babban lauyan Femi Falana

Jihohi 9 mafi fama da talauci a fadin Najeriya
Jihohi 9 mafi fama da talauci a fadin Najeriya
Asali: UGC

A bangare guda, uwargidan shugaba Muhammadu Buhari, Aisha, ta tabbatarwa yan Najeriya cewa shugaban kasan zai yi amfani da wa'adinsa na biyu wajen kawar da talauci.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel