Yanzu-yanzu: Bayan maganar sallamar ministoci, Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC na musamman

Yanzu-yanzu: Bayan maganar sallamar ministoci, Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC na musamman

Bayan nasarar da aka samu a zaben ranar Asabar, shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taro majalisar zantarwa na musamman a ranan Juma'a, 1 ga watan Febrairu, 2019 a fadar shugaban kasa dake Aso VIlla, Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron majalisar sune ministan ayyuka, gidaje da wutan lantarki, Ibe Kachikwu, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari, da karamin ministan wutan lantarki.

Sauran sune mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, karamin minstan man fetur, Ibe Kachikwu, Shugaban ma'aikatan gwamnati, Winfred Oyo-Ita da sauransu.

Majalisar zantarwa tarayya ta kunshi dukkan ministocin gwamnati, manyan masu baiwa shugaban kasa shawara, masu magana da yawunsa, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, shugaban ma’aikatan gwamnati, sakataren gwamnatin tarayya da kuma duk wani mai fada aji a fadar shugaban kasa.

KU KARANTA: Duk da Buhari ya lashe zabe, za'a sake zaben shugaban kasa a jihohi uku - INEC

Hotuna:

Yanzu-yanzu: Bayan maganar sallamar ministoci, Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC na musamman
FEC meeting
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: Bayan maganar sallamar ministoci, Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron FEC na musamman
Taron FEC

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel