Zaben majalisar dattawa: APC ta lashe kujeru 65, PDP 41, YPP 1, saura 2 (Karanta jerinsu)

Zaben majalisar dattawa: APC ta lashe kujeru 65, PDP 41, YPP 1, saura 2 (Karanta jerinsu)

Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe kujeru mafi rinjaye a sabuwar majalisar dattawan da za'a shiga inda ta samu kujeru akalla 64 a zaben da ya gudana ranar Asabar, 23 ga watan Febrairu, 2019.

Jam'iyyar adawa da Peoples Democratic Party (PDP) ta samu kujeru 40, jam'iyyar YPP ta samu kujera daya kacal, yayinda sauraron sakamakon kujeru 2 daga jihar Plateau, 1 daga jihar Taraba, da daya daga jihar Imo.

Arewa maso yamma - APC ta lashe 20 cikin kujeru 21, PDP ta samu 1

Kudu maso yamma - APC ta lashe 14, PDP ta ci 4

Arewa maso gabas - APC ta lashe kujeru 14, PDP ta samu 3

Kudu maso kudu - PDP ta lashe 15, APC ta samu 3

Kudu maso gabas - PDP ta lashe 7, APC 2, YPP 1, ana sauraron sakamakon daya

Arewa maso tsakiya - APC ta lashe 12, PDP 3, ana sauraron sakamakon 3

Ga jerin jiha-jihar:

LAGOS

Senator Oluremi Tinubu (Tsakiya) – APC

Senator Adeola Solomon (Yamma) – APC

Bayo Oshinowo (Gabas) – APC

EKITI

Prince Dayo Adeyeye (Kudu) – APC

Opeyemi Bamidele (Tsakiya) – APC

Bunmi Adetunbi (Arewa) – APC

OYO

Kolawole Balogun (Kudu) – PDP

Teslim Folarin (Tsakiya) – APC

Abdulfatah Buhari (Arewa) – APC

OSUN

Ajibolan Bashiru (Tsakiya) – APC

Adelere Orilowo (Yamma) – APC

Francis Fadahunsi (Gabas) – PDP

ONDO

Ajayi Boroffice (Arewa) APC

(South) – Inconclusive

Ayo Akinyelure (Tsakiya) PDP

OGUN

Ibikunle Amosun (Tsakiya) – APC

Tolu Odebiyi (Yamma) – APC

Lekan Mustapha (Gabas) – APC

KANO

Malam lbrahim Shekarau (Tsakiya) APC

Alhaji Kabiru lbrahim Gaya (Kudu) APC

Mallam Barau Jibrin (Arewa) APC

KADUNA

Uba Sani (Tsakiya) APC

Suleiman Abdu Kwari (Arewa) APC

Danjuma La’ah (Kudu) PDP

KATSINA

Kabir Barkiya (Tsakiya) APC

Bello Mandiya (Kudu) APC

Ahmed Baba-Kaita (Arewa) APC

GOMBE

Danjuma Goje (Tsakiya) APC

Saidu Alkali (Arewa) APC

Amos Bunus (Kudu) APC

JIGAWA

Ibrahim Hassan Hadejia (Northeast) APC

Danladi Sankara (Northwest) APC

Senator Muhammed Sabo Naku (Tsakiya) APC

SOKOTO

Aliyu Wamakko (Arewa) APC

Abdulahi Ibrahim Gobir (Gabas) APC

Abubakar Shehu Tambuwal (Kudu) APC

ZAMFARA

Abdulaziz Yari (Yamma) APC

Tijani Yahaya Kawa (Arewa) APC

Ikira Aliyu Bilbis (Tsakiya) APC

KEBBI

Ibn Na’Allah (Kudu) APC

Adamu Aliero (Tsakiya) APC

Yaya Abdulahi (Arewa) APC

ADAMAWA

Aishatu Dairu Binani (Tsakiya) APC

Ishaku Cliff (Arewa) PDP

Bino Yero (Kudu) PDP

BAUCHI

Haliru Jiga (Tsakiya) APC

Lawal Yahya (Kudu) APC

Kotu zata yanke (North) APC

BORNO

Kashim Shettima (Tsakiya) APC

Ali Ndume (Kudu) APC

Abubakar Kyari (Arewa) APC

TARABA

Emmanuel Bwacha (Kudu) PDP

Shuaibu Isa Lau (Arew) PDP

(Tsakiya) APC

YOBE

Ibrahim Gaidam (Gabas) APC

Ibrahim Bomai (Kudu) APC

Ahmed Lawan (Arewa) APC

ABIA

Theodore Orji (Tsakiya) PDP

Orji Uzor Kalu (Arewa) APC

Yet to be declared (Kudu)

ANAMBRA

Ifeanyi Uba (Kudu) YPP

Stella Oduah (Arewa ) PDP

Uche Ekwunife (Tsakiya) PDP

EBONYI

Sam Egwu (Arewa) PDP

Michael Ama Nnachi (Kudu) PDP

Obinna Ogba (Tsakiya) PDP

ENUGU

Ike Ekweremadu (Yamma) PDP

Chimaroke Nnamani (Gabas) PDP

Chukuka Utazi (Arewa) PDP

IMO

Rochas Okorocha (Yamma) APC

North (ana sauraro)

Onyebuchi Ezenwa (Gabas) PDP

AKWA IBOM

Bassey Albert (North East) PDP

Christopher Ekpeyong (Northwest) PDP

Akon Eyak (Kudu) PDP

BAYELSA

Donye Diri (Tsakiya) PDP

Lawrence Ewrujakpor (Yamma) PDP

Bishop (Gabas) APC

CROSS RIVER

Dr Sandy Onor (Tsakiya) PDP

Senator Rose Oko (Arewa) PDP

Senator Gershom Bassey (Kudu) PDP

RIVERS

Thompson George Sekibo (Gabas) PDP

Betty Apiafi (Yamma) PDP

Parry Mpigi (South-East) PDP

DELTA

James Manager (Kudu) PDP

Ovie Omo-Agege (Tsakiya) APC

Peter Nwaobochi (Arwa) PDP

EDO

Mathew Urhoghide (Kudu) PDP

Clifford Ordia (Tsakiya) PDP

Framcis Alimikkhena (Arewa) APC

BENUE

Orker Jev (Northwest) PDP

Abba Moro PDP

Gabriel Suswam PDP

KOGI

Oseni Yakubu (Tsakiya) APC

Jibrin Echocho (Gabas) APC

Dino Melaye (West) PDP

KWARA

Oloriegbe Yahya Ibrahim (Tsakiya) APC

Lola Ashiru (Kudu) APC

Umar Sadiq (Arewa) APC

NASARAWA

Umaru Tanko Al-Makura (Kudu) APC

Senator Abdullahi Adamu (Yamma) APC

Godiya Akwashiki (Arewa) APC

NIGER

Aliyu Shabi Abdullah (Arewa) APC

Mohammed Bima (Kudu) APC

Mohammed Sani Musa (Yamma) APC

PLATEAU

Hezekiah Dimka (Tsakiya)

Mr Gyang (Arewa) PDP

ABUJA

Philip Aduda (PDP).

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel