Wanwar-kasa: Sanatoci 24 da suka ci kasa a zaben da aka gudanar na 2019

Wanwar-kasa: Sanatoci 24 da suka ci kasa a zaben da aka gudanar na 2019

Yayin da ake cikin shaukin sabukan da aka gudanar a dukkan kasa ranar Asabar din da ta gabata inda wasu suka samu nasara, wasu kuma suka ga akasin hakan, mun dan karkata kadan wajen zabukan da aka gudanar na 'yan majalisar dattawan kasar.

A wani bincike da muka gudanar, mun gano cewa akalla Sanatoci 24 ne ba za su samu damar komawa zauren majalisar ba sakamakon faduwa zaben da suka yi a karshen satin.

Wanwar-kasa: Sanatoci 24 da suka ci kasa a zaben da aka gudanar na 2019
Wanwar-kasa: Sanatoci 24 da suka ci kasa a zaben da aka gudanar na 2019
Asali: Depositphotos

Legit.ng Hausa dai ta gano cewa kusan a iya cewa sauyin 'yan majalisu da dama ba bakon abu bane a siyasar Najeriya domin kuwa a duk zabe idan anyi 'yan majalisun da dama kan kasa komawa sakamakon canza su da wadanda suke wakilta kan yi.

A wannan karon ma dai ga wasu Sanatocin nan da ba za su koma ba:

Dr. Bukola Saraki (PDP, Kwara Central),

Godswill Akpabio (APC, Akwa Ibom West)

Nazif Gamawa (PDP, Bauci)

Rafiu Ibrahim (PDP, Kwara South),

Tayo Ala soadura (APC, Ondo Central)

Yele Omogunwa (Ondo South).

Monsurat Sunmonu (ADC, Oyo Central),

Rilwan Adesoji (ADP, Oyo South),

Abiodun Olujimi (PDP, Ekiti South),

Duro Faseyi (PDP, Ekiti North),

Mao Ohuabunwa (PDP, Abia North),

Andy Uba (APC, Anambra South) and

Victor Umeh (APC Anambra Central).

Senators Shittu Ubali (PDP, Jigawa North East),

Shehu Sani (PRP, Kaduna Central),

Mohammed Hassan (PDP, Yobe South)

Binta Masi Garba (APC, Adamawa North).

Also among the losers are Senators

Hamman Isa Misau (PDP, Bauchi Central),

Ahmed Ogembe (PDP, Kogi Central),

Attai Aidoko (PDP, Kogi East),

Barnabas Gemade (SDP, Benue North East),

Bob Effiong (APC, Akwa Ibom),

David Umaru (APC Niger East).

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel