Buhari dodar: Mutan jihar Kaduna sun waye gari cikin shewa (Hotuna)

Buhari dodar: Mutan jihar Kaduna sun waye gari cikin shewa (Hotuna)

Mutan jihar Kaduna sun waye garin cikin labarin nasarar shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019 da ya gudana ranan Asabar, 27 ga watan Febrairu, 2019.

Masoya shugaba Buhari ya jihar sun fito da sassafe domin wasa da abubuwan hawancsu domin nuna farin cikinsu kan nasarar da ya samu.

Buhari ya kayar da dukkan abokan hamayyarsa a jihar Kaduna inda mutan jihar suka kada masa kuri'u dubu dari shiga, kalli sakamakon jihar:

Jihar Kaduna

Wadanda sukayi rijista - 3,861,033

Wadanda aka tantance - 1,757,868

APC - 993,445

PDP - 649,612

KU KARANTA: Sakamakon zaben shugaban kasa daga Abuja: Buhari ya ci jihohi 19, Atiku 18

Buhari dodar: Mutan jihar Kaduna sun waye gari cikin shewa (Hotuna)
Hotuna)
Asali: Facebook

Buhari dodar
Asali: Facebook

Buhari dodar: Mutan jihar Kaduna sun waye gari cikin shewa (Hotuna)
Buhari dodar: Mutan jihar Kaduna sun waye gari cikin shewa (Hotuna)
Asali: Facebook

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Asali: Legit.ng

Online view pixel