Cikin Hotuna: Buhari cikin turakar sa yayin kallon yadda sakamakon zabe ke gudana

Cikin Hotuna: Buhari cikin turakar sa yayin kallon yadda sakamakon zabe ke gudana

Kamar sauran gama garin al'umma, shugaban kasa Muhammadu Buhari a dare jiya na Talata ya sanya idanun lura cikin akwatin sa na Talabijin domin ganin yadda sakamakon babban zaben kasa ke gudana a hedikwatar hukumar zabe ta kasa.

Ko shakka ba bu shugaban kasa Buhari ya yi nasara yayin babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairaun 2019, inda ya lallasa babban abokin adawar sa, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Buhari cikin turakar sa yayin kallon yadda sakamakon zabe ke gudana
Buhari cikin turakar sa yayin kallon yadda sakamakon zabe ke gudana
Asali: Twitter

Fashin baki na sakamakon zaben kamar yadda shugaban hukumar INEC ya bayar da shaida, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce shugaban kasa Buhari ya sake samun nasarar ta tazarce da gamayyar kuri'u 15,191,847.

KARANTA KUMA: Zaben 2019: Yadda ta kaya tsakanin shugaban kasa Buhari da Atiku

Cikin wani rahoton mai nasaba, jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, tsohon mataimakin shugaban kasa da ya mugunyar kaye a hannun shugaba Buhari bayan lashe kuri'u 11,262,978, ya ce hakan ba za ta sabu ba domin kuwa ba zai lamunta ba.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel