Shugaba Buhari ya lashe kaf kananan hukumomi 27 da ke Jihar Borno

Shugaba Buhari ya lashe kaf kananan hukumomi 27 da ke Jihar Borno

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu nasara a jihar Borno inda ya lashe duka kananan hukumomi 27 da ake da su a jihar. Hukumar INEC ta tabbatar da wannan ta bakin Baturen zaben ta na jihar kamar yadda mu ka ji

Shugaba Buhari ya lashe kaf kananan hukumomi 27 da ke Jihar Borno
Shugaba Buhari ya doke Atiku a duka Garuruwan Jihar Borno
Asali: Twitter

Shugaban jami’ar nan ta Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi watau Farfesa Saminu Abdulrahman Ibrahim ya bayyana cewa Buhari ya samu kuri’a 841,736 yayin da Alhaji Atiku Abubakar na PDP ya samu kuri’u 65, 414 a zaben da aka yi.

Ga dai sakamakon zaben nan dalla-dalla kanar yadda INEC ta fitar:

1. Konduga

APC: 27, 644

PDP: 622

2. Jere

APC: 87, 901

PDP: 4,548

3. Gwoza

APC: 96,752

PDP: 1,791

4. Kwaya-Kusar

APC: 21,870

PDP: 2,265

5. Bayo

APC: 20,843

PDP: 1,126

6. Monguno

APC: 17,336

PDP: 458

7. Hawul

APC: 27,394

PDP: 8,684

8. Askira-Uba

APC: 31,536

PDP: 19,229

9. Gubio

APC: 10,207

PDP: 510

10. Magumeri

APC: 12,739PDP: 694

KU KARANTA: Sakamakon zaben Shugaban kasa a Jihar Sokoto da Jigawa sun fito

11.Nganzai

APC: 6,804

PDP: 972

12. Mobbar

APC: 13,122

PDP: 280

13. Dikwa

APC: 17,805

PDP: 100

14. Abadam

APC: 5,907

PDP: 270

15. Guzamala

APC: 5,370

PDP: 521

16. Mafa

APC: 50,151

PDP: 138

17. Kala-Balge

APC: 14,545

PDP: 308

18. Marte

APC: 10,414

PDP: 182

19. Kukawa

APC: 11,225

PDP: 347

20. Kaga

APC: 14,512

PDP: 363

KU KARANTA: Sakamakon zaben shugaban kasa da aka yi a Najeriya

21. Bama

APC: 50,385

PDP: 791

22. Biu

APC: 48,749

PDP: 3,178

23. Damboa

APC: 35,902

PDP: 528

24. Ngala

APC: 13,118

PDP: 237

25. MMC

APC: 146,181

PDP: 9,632

26. Chibok

APC: 11,745

PDP: 10,231

27. Shani

APC: 26,577

PDP: 3,594

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel