Sakamakon zabe: Atiku ya doke Buhari a jihar Oyo

Sakamakon zabe: Atiku ya doke Buhari a jihar Oyo

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abunbakar ya lashe zaben shugabancin kasa da aka gudanar a kananan hukumomi 33 da ke jihar Oyo.

Mr Abubakar ya samu kuri'u 366,640 yayin da shi kuma babban abokin hammayarsa shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, 365,229 a zaben da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Fabrairu da ta gabata.

Sakamakon zabe: Atiku ya doke Buhari a jihar Oyo
Sakamakon zabe: Atiku ya doke Buhari a jihar Oyo
Asali: UGC

DUBA WANNAN: Mace kamar maza: 'Yar sanda ta hana satar akwatin zabe a Ogun (Bidiyo)

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel