Yanzu-yanzu: Buhari ya kayar da Atiku a jihar Kogi, karanta jerin sakamakon

Yanzu-yanzu: Buhari ya kayar da Atiku a jihar Kogi, karanta jerin sakamakon

Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Muhammadu Buhari, ya lallasa abokin hamayyarsa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, a zaben jihar Kogi.

Sakamakon da farfesa Micheal Adikwu ya sanar ya nuna cewa shugaba Buhari ya kwashe kanan hukumomi 14 cikin 21 da kuri'u 285,894 inda ya baiwa Atiku Abubakar 7 kacal da kuri'u 218,207.

Ga jerin sakamakon na kowace karamar hukuma:

Ankpa

APC- 21,109

PDP-16,749

Bassa

APC- 7,377

PDP- 10,137

Adavi

APC-24,843

PDP-10,059

Ajaokuta

APC- 13,253

PDP- 10, 710

Ijumu

APC- 8,507

PDP- 12,423

Kogi KotonKarfe

APC- 16, 588

PDP- 10,392

Mopa-Muro

APC- 3,646

PDP-Fabola 5,336

KU KARANTA: Buhari ya ragargaji Atiku a Kwara, karanta dukkan sakamakon jihar

Ibaji

APC- 13,545

PDP – 10,307

Ofu

APC- 13,171

PDP- 10,374

Lokoja

APC- 24,983

PDP- 18,351

Ogori-Magongo

APC- 2,323

PDP- 1,956

Okehi

APC- 18,222

PDP- 11,965

Okene

APC- 37,617

7,839

Olamaboro

APC- 12,229

PDP- 11, 325

Omala

APC- 8,206

PDP- 11,815

Kabba-Bunu

APC- 9,131

PDP- 14,888

Yagba East

APC- 5,687

PDP- 8,841

Yagba West

APC- 7,175

PDP- 9,419

Dekina

APC- 21,392

PDP- 10, 455

Idah

APC-9,240

PDP- 8,784

Igalamela

APC- 7,650

PDP- 6,082

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel