Yanzu-yanzu: Buhari ya ragargaji Atiku a Kwara, karanta dukkan sakamakon jihar

Yanzu-yanzu: Buhari ya ragargaji Atiku a Kwara, karanta dukkan sakamakon jihar

Shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben kananan hukumomi 15 cikin 16 na jihar Kwara, Arewa maso tsakiyar Najeriya yayinda Atiku ya lashe karamar hukuma daya kacal.

Muhammadu Buhari ne dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress (APC) yayinda Atiku Abubakar ne na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).

Yadda ta kaya a kananan hukumomi:

Asa

APC - 15976

PDP, - 10705.

Oyun

APC - 11051

PDP - 4904;

Ekiti ,

APC - 6662

PDP - 5397.

Oke-Ero

PDP- 6242

APC 6079 .

In Irepodun

APC - 14395

PDP - 10232

Moro

APC - 17534

PDP - 7598

Ilorin East

APC - 31,039

PDP - 12820.

Offa

APC - 23685

PDP - 4540

Pategi

APC - 14791

PDP - 3493;

Edu

APC - 24412

PDP - 6435

Baruten

APC - 24204

PDP - 9419

Ifelodun

APC - 19760

PDP - 8782

Kaiama

APC - 15025

PDP - 3299

Ilorin West,

APC - 52200

PDP - 28911

Isin

APC - 5960

PDP - 4030.

Ilorin South

APC - 26211

PDP - 11377.

Asali: Legit.ng

Online view pixel