Sakamakon zabe: Atiku ya kayar da Buhari a jihar Ondo

Sakamakon zabe: Atiku ya kayar da Buhari a jihar Ondo

Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Ondo.

Atiku ya kayar da shugaba mai ci, Muhammadu Buhari, na jam’iyyar APC. Atiku ya samu kuri’u 275,901 yayin da Buhari ya samu kuri’u 241,769 kamar yadda baturen hukumar zabe ta kasa (INEC) zabe a jihar, Farfesa Kayode Soremekun, ya ssanar.

Atiku ya lashe zabe a kananan hukumomi 11 daga cikin 18 da jihar Ondo ke da su.

Jihar Ondo na da adadin ma su kada kuri’u 1,812,567, an tantance adadin ma su kada kuri’a 598,586, an kada jimillar kuri’u 586,827 yayin da adadin kuri’u 30,833 su ka lalace.

Sakamakon zabe: Atiku ya kayar da Buhari a jihar Ondo
Atiku da Buhari
Asali: Twitter

Kananan hukumomin da PDP ta lashe sun hada da Akure ta Kudu, Akure ta Arewa, Idanre, Ile Oluji/Oke-Igbo, Irele, Ondo ta Gabas, Ondo ta Yamma, Ese-Odo, Okitipupa da Ose.

DUBA WANNAN: INEC ta daga sanar da sakamakon zaben shugaban kasa

Jam’iyyar APC kuma ta samu nasara a kananan hukumomin Akoko ta Arewa maso Gabas, Akoko ta Yamma, Akoko ta Kudu maso Gabas, Akoko ta Kudu maso Yamma, Ilaje, Odigbo da Owo.

Duba sakamakon zaben kananan hukumomin jihar Ondo a kasa

Akoko Ta Arewa maso Gabas

AAC 105

AA 407

APC 15,598

PDP 11,641

Akoko ta Arewa maso Yamma

AAC 113

AA 412

APC 14,158

PDP 13, 950

Akoko ta Kudu maso Gabas

AAC 26

AA 242

APC 7,306

PDP 6,616

Akure ta Arewa

AAC 129

AA 06

APC 8661

PDP 12,786

Idanre

AAC 73

AA 265

APC 8453

PDP 14,704

Ifedore

AAC 95

AA 229

APC 9433

PDP 11745

Ileoluji Okeigbo

AAC 208

AA 340

APC 10404

PDP 12680

Irele

AAC 93

AA 235

APC 10082

PDP 12862

Ondo ta Gabas

AAC 155

AA 11

APC 5299

PDP 8455

Ose

AAC 41

AA 84

APC 10321

PDP 12919

Owo

AA 426

AAC 184

APC 18,322

ADC 219

PDP 13,375

Okitipupa

AA 66

AAC 132

ADC 68

APC 17,017

PDP 22,370

YPP 64

Akure ta Kudu

AAC 814

ADP 83

APC 25,177

LP 203

PDP 37,040

YPP 202

Akoko ta Kudu maso Yamma

AA 817

AAC 168

APC 21,592

PDP 16,469

PT 03

Odigbo

A 39

AA 401

AAC 107

APC 19,523

PDP 16,608

Ilaje

AA 185

AAC 68

APC 17,455

LP 02

PDP 14,421

Ese Odo

AA 135

AAC 828

APC 9,530

PDP 12,005

Ondo ta Yamma

AA 50

AAC 1075

APC 13,448

PDP 25,255

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel