Daga gwamna zuwa majalisar dattijai: Amosun ya lashe zaben mazabar Ogun ta tsakiya

Daga gwamna zuwa majalisar dattijai: Amosun ya lashe zaben mazabar Ogun ta tsakiya

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana gwamna Ibikunle Amosun na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar dattijai ta mazabar Ogun ta tsakiya. Ya samu kuri'u 88,110.

Ya samu kuri'u 88,110, wanda ya bashi damar lallasa Hon. Kayode Amusan na jam'iyyar PDP wanda ya samu kuri'u 33,276, yayin da babban abokin hamayyarsa, Titi Oseni - Gomez a jam'iyyar ADC, ya samu kuri'u 37,101.

Jami'in tattara kuri'u da sanar da sakamako na hukumar INEC a mazabar Ogun ta tsakiya, Farfesa Idris Akanbi, ya bayyana Amosun a matsayin wanda ya lashe zaben, bayan samun mafi rinjayen kuri'u a mazabar.

KARANTA WANNAN: Da duminsa: Dogara ya lashe zabe a Bogoro/Dass/Tafawa Balewa, a karo na hudu

Daga gwamna zuwa majalisar dattijai: Amosun ya lashe zaben mazabar Ogun ta tsakiya
Daga gwamna zuwa majalisar dattijai: Amosun ya lashe zaben mazabar Ogun ta tsakiya
Asali: Depositphotos

Kididdigar kuri'un da aka kad'a a kananan hukumomi 6 na mazabar Ogun ta tsakiya, ya bayyana kuri'un da 'yan takara da jam'iyyarsu suka samu:

1) ABEOKUTA SOUTH LG

APC – 20,663

PDP – 8,26

APM – 584

ADC – 10,592

ADP – 24

2) ABEOKUTA NORTH LG

APC- 18,385,

PDP- 4, 118,

APM- 2,496,

ADC – 7544,

ADP – 923.

3) EWEKORO LG

APC – 8,133,

PDP, 3,671,

APM – 1,325,

ADC – 3,106

4) ODEDA LG

APC -8, 217,

PDP – 3,563,

APM – 1,365,

ADC – 3,726

5) OBAFEMI OWODE LG

APC – 13,712

PDP – 6,691

APM – 1,392

ADC – 4,242

ADP – 923

6) IFO LG

APC – 19,000

PDP – 6,929

APM – 2,974

ADC – 5,986

ADP – 980

TOTAL SCORES:

APC – 88,110

PDP – 33, 276

APM – 10,039

ADC – 37,101

ADP – 6,510

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel