Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja

Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja

Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Atiku Abubakar, ya koma birnin tarayya Abuja bayan kada kuri'arsa a mazabarsa dake Yola, jihar Adamawa.

Mun kawo muku rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya lallasa Alhaji Atiku Abubakar ya a rumfar zabensa.

Kalli hotunan:

Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja
Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja
Asali: Facebook

Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja
Yanzu-yanzu: Atiku ya koma Abuja
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel