Yanzu yanzu: Buhari ya samu nasara a rumfar zaben Atiku Abubakar

Yanzu yanzu: Buhari ya samu nasara a rumfar zaben Atiku Abubakar

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gaza kawo rumfar mazabarsa a yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ya lallasa shi.

Atiku ya samu kuri'u 167 ya yinda Buhari ya samu kuri'u 186 a rumfar zabe mai lamba 012 da ke gundumar Ajiya, a Yola, inda Atiku yayi zabe.

KARANTA WANNAN: KAI TSAYE: Sakamakon zabe daga jihohin Bauchi, Gombe da Filato

Yanzu yanzu: Buhari ya samu nasara a rumfar zaben Atiku Abubakar

Yanzu yanzu: Buhari ya samu nasara a rumfar zaben Atiku Abubakar
Source: Depositphotos

Legit.ng Hausa ta ruwaito maku cewa Shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ya doke babban abokin hamayyarsa, Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP a akwatin zaben tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun a zaben yau Asabar 23 ga watan Fabrairu.

Yayin da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu kuri'u 87 a zaben shugaban kasar, jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu kuri'u 18 ne kacal.

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel