Da duminsa: Buhari ya kayar da Atiku a mazabar Obasanjo

Da duminsa: Buhari ya kayar da Atiku a mazabar Obasanjo

Shugaba Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ya doke babban abokin hamayyarsa, Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP a akwatin zaben tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun a zaben yau Asabar 23 ga watan Fabrairu.

Yayin da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta samu kuri'u 87 a zaben shugaban kasar, jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta samu kuri'u 18 ne kacal.

Obasanjo dai ya goyi bayan Atiku ne inda ya rika bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawarar ya yi murabus daga siyasa.

KU KARANTA: Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Sokoto, Jigawa da Kebbi

Da duminsa: Buhari ya kayar da Atiku a mazabar Obasanjo

Da duminsa: Buhari ya kayar da Atiku a mazabar Obasanjo
Source: Facebook

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel