Da dumi-dumi: Hukumar INEC ta soke zabe a yankin jihar Ribas

Da dumi-dumi: Hukumar INEC ta soke zabe a yankin jihar Ribas

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta soke zaben shugabancin kasa da na 'yan majalisun tarayya na ranar 23 ga watan Fabrairun 2019 a karamar hukumar Bonny da ke jihar Rivers.

An dage zaben na karamar hukumar Bonny zuwa wani lokaci nan gaba bayan an gaza fara zaben a safiyar yau kamar yadda aka tsara.

Kakakin hukumar INEC na jihar Rivers, Edwin Enabo ya tabbatar da soke zaben inda ya kara da cewa hukumar za ta zaba sabuwar rana da za a gudanar da zaben kamar yadda Premium Times ta ruwaito.

Da dumi-dumi: Hukumar INEC ta soke zabe a yankin jihar Ribas

Da dumi-dumi: Hukumar INEC ta soke zabe a yankin jihar Ribas
Source: Original

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel