Kai-tsaye: Jini kan akaifa yayin da ake jiran sakamakon zaben jihar Oshiomhole

Kai-tsaye: Jini kan akaifa yayin da ake jiran sakamakon zaben jihar Oshiomhole

Yanzu haka dai sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a karshen makon jiya yana cigaba da bayyana. Mun ji labari cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sake samun nasara a wasu jihohi da ke cikin Arewa, shi kuwa yana ci gaba da samun nasara a kudu.

Sai dai yanzu an sa ido ne aga sakamakon cikamakon karamar hukuma daya ta Orhiomwon da tayi saura a jihar Edo dake zaman jihar shugaban jam'iyyar na PDP, Adams Oshiomhole don ganin wanda zai samu nasara a jihar tsakanin manyan 'yan takarkarin shugaban kasar na APC da kuma PDP.

Kai-tsaye: Jini kan akaifa yayin da ake jiran sakamakon zaben jihar Oshiomhole

Kai-tsaye: Jini kan akaifa yayin da ake jiran sakamakon zaben jihar Oshiomhole
Source: Depositphotos

Mun samu cewa dai sakamakon da aka fitar daga kananan hukumomi 17 daga cikin 18 dake a jihar ta Edo shugaba Muhammadu Buhari na APC ne ke kan gaba yayin da Atiku Abubakar ke bi masa na jam'iyyar PDP.

Mun samu cewa yayin da shugaba Buhari ya ke da kuri'u 261,640, shi tsohon mataimakin shugaban kasar, Alhaji Atiku Abubakar yana da kuri'u 258,640.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel