Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Sokoto

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Sokoto

A yau Asabar, 23 ga watan Fabrairu, ake sa ran fara gudanar da zabukan shugaban kasa da ta 'yan majalisun tarayya, kamar dai yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsara kuma ta bayyana.

Ana san ran za a fara gudanar da zaben ne da misalin karfe 8 na safiya, a rufe hawa layi da misalin karfe 2 na rana, a kammala kad'a kuri'a zuwa lokacin da jama'ar da ke kan layi suka kare.

Legit.ng Hausa, ta shirya tsaf domin kawo maku yadda zabukan ke gudana kai tsaye a daga jihar Jigawa

Muna sa ran sanar da kai halin da ake ciki a kowacce jiha kai tsaye, ke nan, labarin komai zai zo maka da duminsa ba tare da bata lokaci ba.

DUBA WANNAN: Zabe: Shugaban PDP na jihar Yobe ya koma APC, ya yi mubaya'a ga Buhari

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Sokoto

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Sokoto
Source: Original

- Jumillar masu kada kuri'a = 1,726,887

- 'Yan takarar shugabannin kasa masu karfi

* Muhammadu Buhari - APC

* Atiku Abubakar - PDP

- Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Sokoto ta Gabas

* Ibrahim Abdullahi Gobir - APC

* Maidaji Shehu - PDP

- Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Sokoto ta Arewa

* Aliyu Magatakarda Wamako - APC

* Ahmed Maccido Muhammad - PDP

- Yan takarar Sanatoci masu karfi mazabar Sokoto ta Kudu

* Abubakar Tambuwal Shehu - APC

* Ibrahim Danbaba Abdullahi - PDP

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel