Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Zamfara

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Zamfara

A kwana-a-tashi, masu iya magana suka ce wai jariri ango ne. Yau dai ga mu Allah ya kawo mu ranar da daukacin 'yan Najeriya ke ta tsumayen jira ta zabukan gama gari a daukacin fadin kasar.

A yau dai ana sa ran 'yan Najeriya a dukkan sako da lungun kasar za su jefa kuri'un su domin zabar shugaban kasa da kuma 'yan majalisun tarayyar su da suka hada da Sanatoci da kuma 'yan majalisar wakilai.

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Zamfara

Kai-tsaye: Yadda zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya ke gudana a Zamfara
Source: Getty Images

Legit.ng Hausa ta dauri aniyar kawo maku yadda zaben ke tafiya kai tsaye a jihar Zamfara

- Jumillar masu kada kuri'a = 1,626,839

- 'Yan takarar shugabannin kasa masu karfi

* Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP

* Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC

- Yan takarar Sanatoci masu karfi

Shiyyar Zamfara ta Arewa

* Tijjani Yahaya Kaura

* ALHAJI YA'U SAHABI a APC

Shiyyar Zamfara ta tsakiya

* MOHAMMED HASSAN na PDP

* ALIYU IKRA BILBIS na APC

Shiyyar Zamfara ta Yamma

* ABUBAKAR ABDUL'AZIZ YARI na APC

* LAWALI HASSAN ANKA na PDP

- Karfe 8:10 na safe - Shugaba Buhari da matar sa Aisha sun jefa kuri'un su a rumfar zaben su dake Sarkin Yara A cikin garin Daura

Source: Legit

Tags:
Online view pixel