Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

- Wajibi ne gwamnatin kasar Ghana ta bawa yan Najeriya hakuri sakamakon dawo dasu gida da tayi, inji Guru Maharaj ji

- An bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da kada ya maida martani saboda hakan zai iya kawo fito na fito tsakanin kasashen biyu

- Shugaban ya bukaci bayani daga ministan harkokin waje akan rashin hangen abinda ya faru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru
Source: UGC

Uban taiyar One Love Family, dake Ibadan, Satguru Maharaj ji, a jiya ya bukaci shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo da ya ba gwamnatin tarayya hakuri da kuma yan Najeriya 723 da kasar ta Ghana ta dawo dasu gida akan zargin su da takeyi.

Maharaj ji ya maida martanin ne kusan awanni 48 bayan da babban kwamishinan Gahan, Ambasada Michael Abikoye, ya bayyana dawo da yan Najeriya gida tare da zanga zangar lumana game da abinda gwamnatin Ghana tayi wa yan Najeriya tsakanin 2018 da 2019.

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru
Source: UGC

Yace: "Abin haushi ne ace wani banbanci ya biyo baya ga yan Najeriya dake rayuwa a kasar waje. Mun gama da matsalar kasar Afirka ta kudu yanzu kuma yan Najeriya dake rayuwa a kasar Ghana an dawo dasu gida."

Ya hori Akufo-Addo da ta koma ga yarjejeniyar AU da ECOWAS wanda suka sa hannu kuma su hanzarta janye abinda sukayi, gani da cewa muna da damar rayuwa a suk kasashen Afirka.

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru
Source: Depositphotos

GA WANNAN: Hare-haren Katsina: Mutanen yankin sun fara komawa Batsari a matsayin masu gudun hijira

Maharaj ji ya hori shugaba Muhammadu Buhari da kada ya maida martani cewa da hakan zai iya kawo fito na fito tsakanin kasashen biyu da yan kasar zasu koka.

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru

Dole shugaban Ghana ya baiwa Najeriya hakuri kan koro 'yan Najeriya cikin cin mutunci da suka yi - Satguru
Source: UGC

Kamar yadda yace, shugaban kasa ya bukaci bayani daga ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama da kuma mataimakin shugaban kasar na musamman akan harkokin kasashen waje, Abike Dabiri-Erewa akan rashin hango abinda zai faru kuma basu tattauna da gwamnatin kasar Ghana din ba.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel