Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa ana saura kwanaki biyu kacal zabe inda wasu manyan yan takaran kujeran shugaban kasa 12 suka yanje masa kuma sukayi kira ga mabiyansu su zabeshi a zaben ranan Asabar, 23 ga watan Febrairu, 2019.

Shugaban kasan ya karbi bakuncinsu ne a ranan Alhamis, 21 ga watan Febrairu a fadar shugaban kasa dake Aso Villa, birnin tarayya Abuja.

Yan takaran karkashin jagorancin dan takaran jam'iyyar APDA Shittu Mohammed Kabir sun zannan da shugaba Buhari inda suka bayyana irin goyon bayan da suke masa a zaben.

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

Buhari da Shittu
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

Buhari da yan takaran
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

YAn takaram
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Shugaba Muhammadu Buhari ya samu gagarumin karuwa, yan takara 12 sun janye masa (Hotuna)

Dakin ganawarsa da yan takaran
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel