Cikin Hotuna: Atiku ya gudanar da zaman sauraron ra'ayi a jihar Kaduna

A jiya Laraba, 20 ga watan Fabrairun 2019, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya jagoranci zaman sauraron ra'ayin dukkanin rassan shugabannin jam'iyyar sa na kananan hukumomi 23 da ke jihar Kaduna.

Jaridar Legit.ng ta ruwaito, yayin taron da aka gudanar cikin filin baja koli da ke garin Kaduna, Atiku ya sake jaddada kudirin sa na sayar da babban kamfanin man fetur na kasa bayan samun nasara a babban zabe da za a gudanar na ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairu.

Atiku yayin kwarara jawabai a zaman sauraron ra'ayi cikin garin Kaduna

Source: Twitter

Atiku tare da kakakin majalisar wakilai yayin isowa su filin baja koli da ke garin Kaduna

Sashen jiga-jigan jam'iyya PDP da suka halarci zaman sauraron ra'ayi a jihar Kaduna

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Saraki ya kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP yayin Atiku ya jagoranci zaman sauraron ra'ayi a jihar Kaduna

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel