Cikin Hotuna: Saraki ya kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Cikin Hotuna: Saraki ya kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Mun samu cewa, a yayin da gwamnatin jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin gwamna Udom Emmanuel ta daura damarar samar da kamfanin jiragen sama na karan kanta, a jiya Laraba tsala-tsalan jiragen sama biyu sun dira a birnin Uyo.

Jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaban majalisar dattawan, shine ya jagoranci kaddamar da wannan katafaren aiki na son barka da gwamnatin jihar Akwa Ibom karkashin jagorancin Gwamna Udom Emmanuel ta aiwatar.

Cikin kalami nasa na yabo ga Gwamna Udom da kuma taya murna ga al'ummar jihar Akwa Ibom, Saraki ya yi tutiya da cewar wannan katafaren aiki da gwamnatin jam'iyyar PDP ta assassa manuniya ce kan kudirin ta na samar da ayyuka domin habakar tattalin arziki.

Saraki yayin ganewa idanun sa samfurin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Saraki yayin ganewa idanun sa samfurin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom
Source: Twitter

Saraki da Gwamna Udom a cikin daya daga cikin jiragen sama biyu da suka dira a jiya Laraba cikin birnin Uyo

Cikin Hotuna: Saraki ya kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom
Source: Twitter

Saraki yayin kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Saraki yayin kaddamar da sabbin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom
Source: Twitter

Saraki yayin ganewa idanun sa samfurin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom

Saraki yayin ganewa idanun sa samfurin Jiragen sama na gwamnatin jihar Akwa Ibom
Source: Twitter

KARANTA KUMA: Ina rokon ku akan goyon bayan APC a zaben 2019 - Tinubu ya mikawa kabilar Ibo kokon barar sa

Gwamna Udom yayin jawaban sa na jaddada ci gaba da yiwa jihar sa hidima

Gwamna Udom yayin jawaban sa na jaddada ci gaba da yiwa jihar sa hidima
Source: Twitter

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel