Da dumi dumi: JAMB ta daga ranar zana jarabawar shiga jami’a

Da dumi dumi: JAMB ta daga ranar zana jarabawar shiga jami’a

Hukumar shiryawa da kula da jarabar shiga makarantun gaba da sakandari a Najeriya, JAMB, ta dage ranakun da dalibai zasu zauna domin zana wannan muhimmiyar jarabawa na shekarar 2019.

Sai dai majiyar Legit.ng ta ruwaito zuwa yanzu hukumar bata sanar da sabon ranar zana jarabawar ba, sakamakon har yanz hukumar na cikin wata tattaunawar gaggawa gaggawa da masu ruwa da tsaki a harkar jarabawar domin tsayar da sabbin ranakun jarabawar.

KU KARANTA: Yaki da miyagun kwayoyi: A shirye nake na sadaukar da raina – Kwamishinan Yansandan Kano

Da dumi dumi: JAMB ta daga ranar zana jarabawar shiga jami’a

Dalibai na zana JAMB
Source: UGC

A biyomu domin samun cigaban wannan rahoto….

Ku biyo mu a https://facebook.com/legitnghausa

ko a http://twitter.com/legitcomhausa

KU LATSA: Hanyar sauko da sabuwar manhajar jaridar Legit.com Hausa cikin sauki

Ga masu shawara ko korafi, a same mu a labaranhausa@corp.legit.com

Sanarwa na musamman: Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit Hausa

Source: Legit.ng News

Mailfire view pixel