Da duminsa: Taron majalisar zartaswa na PDP ya soma gudana a Abuja

Da duminsa: Taron majalisar zartaswa na PDP ya soma gudana a Abuja

Rahotannin da Legit.ng Hausa ke samu yanzu na nuni da cewa jam'iyyar PDP ta soma gudanar da taronta na musamman na majalisar zartaswar jam'iyyar na kasa a shelkwatarta da ke babban birnin tarayya Abuja.

Taron, wanda ke gudana karkashin jagorancin tsohon shugaban jam'iyya mai mulki, Prince Uche Secondus, ya samu halartar dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar, Atiku Abubakar.

Jam'iyyar ta kira taron ne domin yin nazari kan matakin da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dauka na dage zaben shugaban kasar daga ranar 16 ga watan Fabreru zuwa ranar 23 ga watan na Fabreru.

Cikakken labarin yana zuwa...

KARANTA WANNAN: A jihar Cross River: Rikicin siyasa ya ja an kashe mutane 3, da yawa sun jikkata

Prince Uche Secondus

Prince Uche Secondus
Source: Depositphotos

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel