Yanzu-yanzu: Da yiwuwan a daga zaben gobe, INEC ta shiga ganawar gaggawa da masu ruwa da tsaki

Yanzu-yanzu: Da yiwuwan a daga zaben gobe, INEC ta shiga ganawar gaggawa da masu ruwa da tsaki

Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC tana cikin ganawar gaggawa da jami'an tsaro, masu lura da zabe da wasu masu ruwa da tsaki kan zaben da za'a gudanar.

Game da wata majiya daga cikin ganawar, da yiwuwan abubuwa su canza bayan ganawar.

Ku saurari cikakken rahoton..

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel