Da duminsa: 'Yan sanda sun rufe wurin da shugabanin PDP za suyi taro a jihar Kogi

Da duminsa: 'Yan sanda sun rufe wurin da shugabanin PDP za suyi taro a jihar Kogi

Ana sauran kwana guda babban zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya na shekarar 2019, jami'an yan sanda sun rufe gidan tsohon gwamnan jihar Kogi, Ibrahim Idris inda shugabanin PDP suke gudanar da taro a halin yanzu.

The Cable ta ruwaito cewa 'yan sandan sun rufe hanyar shiga gidan wadda hakan ya sa shugabanin na PDP ba za su iya wucewa su shiga gidan domin hallartar taron ba.

A halin yanzu dai ba a san dalilin da yasa 'yan sandan suka aikata hakan ba.

Yanzu-Yanzu: Yan sanda sun rufe wurin taron shugabanin PDP a jihar Kogi

Yanzu-Yanzu: Yan sanda sun rufe wurin taron shugabanin PDP a jihar Kogi
Source: UGC

DUBA WANNAN: Soyayya: Wani mutum a Jos ya yi hijira zuwa wurin zabe don kada wa Buhari kuri'a (Hotuna)

Ku biyo mu domin karin bayani ...

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel