Baku ba siyasa ko daukar bangare a aikinku kan zabuka Alkalin Alkalai na kasa ga Masu sauraren karrarakin zabe

Baku ba siyasa ko daukar bangare a aikinku kan zabuka Alkalin Alkalai na kasa ga Masu sauraren karrarakin zabe

- An rantsar dasu a makonnin baya, kuma an kira dasu yi adalci

- CJN ya nanata musu hakan a jiya

- Akwai kararraki jar 2,500 dake jiransu tun daga wancan zaben

Baku ba siyasa ko daukar bangare a aikinku kan zabuka Alkalin Alkalai na kasa ga Masu sauraren karrarakin zabe

Baku ba siyasa ko daukar bangare a aikinku kan zabuka Alkalin Alkalai na kasa ga Masu sauraren karrarakin zabe
Source: UGC

Sabon Alkalin Alkalai na kasa, Muhammad, a jiya, ya sake nanata wa Alkalai da ya nada wadanda zasu yi aikin jin kararrakin korafi daga 'yan siyasa da jam'iyyu, kan matsaloli da ka iya tasowa lokuta da bayan an fadi sakamakon zabe.

Akwai zargin a baya da yawa ana basu kudi don su fadi abin da ba lallai shine kan gaskiya ba, wanda ko irin wannan zargi ya tafi da tsohon CJN na kasa Onnoghen, wanda yace maqudan daloli da aka kama shi dasu wai mantawa yayi bai fadi yana da su ba.

GA WANNAN: Babban Limamin Coci na Ingila ya aiko wa da Najeriya sakon fatan alheri lokutan zabe

Saura awanni 24 a fara jin sakamakon zabuka a kasar nan, wadanda za'a kada a saiyar gobe, kuma ana sa rai wasu da yawa zasu garzaya kotu don bin kadin ayi musu adalci ko a fassara musu wani bangare na dokoki.

Kasashen Afirka dai, lokacin zabe, jama'arsu sun saba daukar doka a hannunsu muddin suka ji labari maras dadi, lamari da ya haifu bayan rashin ganin adalci a kasa, ko kuma rashin samun hukumci a kan lokaci.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel