2019: Rundunar Sojin Sama ta sake tanadar wasu Jirage na jigilar kayayyakin zabe

A yayin da a gobe Asabar za a gudanar da babban zabe na kujerar shugaban kasa, mun samu cewa, rundunar sojin sama ta Najeriya ta sake tanadar wasu jirage domin ci gaba da jigilar tare da kai komo na kayayyakin zabe daga birnin Abuja zuwa jihohi 36 dake fadin kasar nan.

Rundunar sojin saman Najeriya a ranar Litinin 11, ga watan Fabrairu, ta fara jigilar kayayyakin zabe ba bu dare ba bu rana daga filin jirgin saman kasa da kasa na Nnamdi Azikwe da ke garin Abuja zuwa sauran filayen jirage na jihohi da ke fadin kasar nan.

Kakakin rundunar dakarun sojin sama ta Najeriya, Air Commodore Ibikunle Daramola, shine ya bayar da shaidar hakan cikin wata sanarwa yayin ganawar sa da manema labarai a babban birnin kasar na tarayya.

Ma'aikatan hukumar sojin saman Najeriya yayin aikin jigilar kayayyakin zabe

Source: Twitter

Dakarun Sojin Sama yayin ci gaba da jigilar kayayyakin zaben 2019

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Atiku ya rufe taron sa na yakin zabe a jihar Adamawa

Dakarun Sojin Sama yayin ci gaba da jigilar kayayyakin zabe

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Legit

Mailfire view pixel