Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

Duk abinda yake da fari, wajibi ne yazo karshe. Hakan ya sake tabbata ne a ranan Alhamis, 14 ga watan Febrairu, 2019 inda shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa karo na biyu a matsayin shugaban kasan Najeriya.

Shugaban kasan ya karkare kamfensa ne mahaifarsa ta jihar Katsina inda ya samu kyakkyawan tarban da bai samun irinta ba a dukkan jihohin da yaje yakin neman zabe.

Cikin yan kwanaki kalilan, shugaban kasan ya zagaye dukkan jihohin Najeriya fari daga jihar Akwa Ibom inda yayi magana da yan Najeriya musamman mabiyar jam'iyyar APC kan manufofinsa inda aka same bashi dama kamar yadda ya samu a shekarar 2015.

Jihar Katsina ta cika ta banbade yayinda mutan Dikko suka fito kwansu da kwarkwatansu domin tarban dansu Muhammadu Buhari. Mai martaba sarkin Katsina, Umar Faruq, ya jaddadawa duniya cewa yana tare da shugaban kasa dari bisa dari a wanna zabe.

Daga cikin wadanda suka raka Buhari Katsina sune shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomole; mataimakin shugaba kamfen Buhari, Sanata Mamora; ministan sufurin sama, Hadi Sirika; shugabar hukumar tashohin ruwa, Hadiza Bala Usman, da sauransu.

Kalli hotunan:

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

Yayinda Buhari ya isa jihar
Source: Facebook

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

cikin filin kwallon Muhammad Dikko
Source: Facebook

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

Buhari

Jama'a
Source: Twitter

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019

Hotuna da Bidiyo: Yadda Buhari ya karkare yakin neman zabensa na 2019
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel