Da dumin sa: Shugabannin rundunar soji sun shiga wata muhimmiyar gana wa

Da dumin sa: Shugabannin rundunar soji sun shiga wata muhimmiyar gana wa

Yanzu haka shugabannin rundunar sojin kasar nan na can su na gudanar da wani muhimmin taro a hedikwatar hukumar tsaro da ke Abuja.

Hedikwatar rundunar sojin ce ta sanar da hakan a wani takaitaccen sako da ta fitar a shafin ta na dandalin sada zumunta, Tuwita.

Sai dai sanarwar ba ta bayyana abinda shugabannin rundunar sojin za ta tattauna a kai ba. Sai dai ana ganin ganawar ta su ba za ta rasa nasaba da zaben shugaban kasa da za a yi ranar Asabar, 16 ga watan Fabrairu, mai zuwa ba.

Da dumin sa: Shugabannin rundunar soji sun shiga wata muhimmiyar gana wa

Shugabannin rundunar soji
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel