Babban Limamin Coci na Ingila ya aiko wa da Najeriya sakon fatan alheri lokutan zabe

Babban Limamin Coci na Ingila ya aiko wa da Najeriya sakon fatan alheri lokutan zabe

- Babban limamin cocin Ingila yayi fata ta gari akan zabe mai zuwa

- Ya roki ubangiji da ya albarkaci kasar baki daya

- Akwai yuwuwar ayi zabe cikin zaman lafiya da lumana a kasar nan

Babban Limamin Coci na Ingila ya aiko wa da Najeriya sakon fatan alheri lokutan zabe

Babban Limamin Coci na Ingila ya aiko wa da Najeriya sakon fatan alheri lokutan zabe
Source: UGC

A fadin duniya muna addu'ar tare da kuma tsammanin za'ayi zabe cikin zaman lafiya da lumana. Akwai yuwuwar zaben ya kasance na adalci, wanda za'a gina zabe mai cike da nasara tare da canji cikin lumana kamar na 2015.

Muna fatal Ubangiji ya albarkace ka kuma ya albarkaci kasar nan baki daya.

Ba a Najeriya kadai kungiyoyi da masu ruwa da tsaki ke fatan ayi zabe cikin lumana da kwanciyar hankali ba. Duk fadin duniya ballantana kasashe masu kawance da Najeriya na wannan fatar.

Limamin babban cocin Ingila ma ba a barshi a baya ba, domin yayi rubutun fatan alheri a zabe cikin mai gabatowa a shafin shi na tuwita.

GA WANNAN: EFCC ta sake chafko matasa masu zambo cikin aminci su 11

"A fadin duniya muna addu'ar tare da kuma tsammanin za'ayi zabe cikin zaman lafiya da lumana. Akwai yuwuwar zaben ya kasance na adalci, wanda za'a gina zabe mai cike da nasara tare da canji cikin lumana kamar na 2015.

Muna fatal Ubangiji ya albarkace ka kuma ya albarkaci kasar nan baki daya." Inji babban limamin.

In za'a tuna dai, a lokacin da shugaba Buhari ke jinya, wannanlimamin ne kadai ya je ya duba shi, yayi masa addu'o'i da jaje daga mutanen Ingila. Dattijon kirki ne mai son zaman lafiya.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Nigeria

Mailfire view pixel