Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira gida Kastina, dubunnan mutane sun tarbesa (Bidyo)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya dira gida Kastina, dubunnan mutane sun tarbesa (Bidyo)

Dubunnan magoya bayan jam'iyyar APC sun cika birnin Katsina, yayinda ake sauraron isowar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, filin taron yakin neman zaben kujeran shugaban kasa da zai gudana ranan Asabar, 16 ga watan Febrairu, 2019.

Za'a gudanar da taron ne a filin kwallo Muhammadu Bello

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel