Da duminsa: Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabi a yau

Da duminsa: Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabi a yau

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabi a yau misalin karfe 7 na yamma kuma za a maimaita jawabin a gidajen rediyo da talabijin da karfe 9 na daren yau.

Sanarwar ta fito ne daga bakin mai magana da yawun Shugaban kasa, Garba Shehu ta shafinsa na Twitter.

Da duminsa: Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabi a yau

Da duminsa: Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabi a yau
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Kungiyar Tijjaniya tayi karin haske a kan goyon bayan takarar Buhari

Sanarwar ta kara da cewa "Ana umurtar dukkan tashohin rediyo da talabijin da sauran kafafen yada labarai su karkata zuwa ga tashohin talabijin na kasa wato Nigerian Television Authority NTA domin watsa jawabin na shugaban kasa."

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel