Ba-shiga-ba-fita: Jami'an 'yan sanda sun tare hanyar shigar ofishin hukumar INEC a jihar Ribas

Ba-shiga-ba-fita: Jami'an 'yan sanda sun tare hanyar shigar ofishin hukumar INEC a jihar Ribas

Labarin da muke samu yanzu da sanyin safiyar nan da dumin sa na nuni ne da cewa wasu jami'an 'yan sanda sun bakunci ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) dake a garin Fatakwal tare da tare kofar shiga.

Mun samu cewa jami'an na 'yan sanda sun kafa shingayen su ne a daf ta babbar kofar shiga hedikwatar wanda hakan ya jaza toshe hanyar ba shiga ba fita.

Ba-shiga-ba-fita: Jami'an 'yan sanda sun tare hanyar shigar ofishin hukumar INEC a jihar Ribas

Ba-shiga-ba-fita: Jami'an 'yan sanda sun tare hanyar shigar ofishin hukumar INEC a jihar Ribas
Source: Depositphotos

Legit.ng Hausa ta samu cewa ana kyautata zaton cewa hakan dai bai rasa nasaba da kishin kishin din tarzoma da zata iya barkewa yayin wata zanga-zangar da magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar ta Ribas ke shirin yi.

Cikakken rahoto kan lamarin na nan tafe..

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel