Cikin Hotuna: Buhari ya gudanar ta taron yakin zabe a jihar Bayelsa

Cikin Hotuna: Buhari ya gudanar ta taron yakin zabe a jihar Bayelsa

A ranar Talata, 12 ga watan Fabrairu, 2019, shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takara na jam'iyyar APC, ya gudanar da taron sa na yakin neman zaben kujerar shugaban kasa cikin birnin Yenagoa na jihar Bayelsa a Kudancin Kasar nan.

Majiyar jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, al'umma magoya baya sun yi tururuwa yayin da shugaban kasa Buhari ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin jihar Bayelsa da ta kasance mahaifa ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.

Shugaba Buhari yayin taron sa na yakin zabe a birnin Yenagoa

Shugaba Buhari yayin taron sa na yakin zabe a birnin Yenagoa
Source: Facebook

Yayin isowar Buhari harabar taron sa na yakin zabe

Yayin isowar Buhari harabar taron sa na yakin zabe
Source: Facebook

Tururuwar al'umma yayin yakin zaben Buhari a jihar Bayelsa

Shugaba Buhari tare da Gwamna Seriake Dickson a fadar Sarkin gargajiya na jihar Bayelsa

Shugaba Buhari tare da Gwamna Seriake Dickson a fadar Sarkin gargajiya na jihar Bayelsa
Source: Facebook

KARANTA KUMA: Cikin Hotuna: Buhari ya karbi bakuncin babbar Sakatariyar Common Wealth a fadar Villa

Shugaba Buhari tare da Gwamna Seriake Dickson a fadar Sarkin gargajiya na jihar Bayelsa

Shugaba Buhari tare da Gwamna Seriake Dickson a fadar Sarkin gargajiya na jihar Bayelsa
Source: Facebook

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel