EFCC ta sake chafko matasa masu zambo cikin aminci su 11

EFCC ta sake chafko matasa masu zambo cikin aminci su 11

- Hukumar yaki da rashawa tayi nasarar cafke mutane 11 da take zargi da damfara ta yanar gizo

- Matasa ne masu shekaru tsakanin 19 zuwa ashirin da biyar

- An cafke sune sakamakon gano harkokin da suke da akayi a Ilorin

EFCC ta sake chafko matasa masu zambo cikin aminci su 11

EFCC ta sake chafko matasa masu zambo cikin aminci su 11
Source: Facebook

Hukumar yaki da rashawa ta cafke mutane 8 da take zargi da damfarar yanar gizo a Ilorin.

Jami'an hukumar yaki da rashawa ofishin yankin Ilorin sun kama mutane 8 da ake zargi da zama yan damfarar yanar gizo, bayan bibiyar su da sa musu ido da akayi a tsakanin Irewolede, Ilorin, jihar Kwara.

GA WANNAN: Ba kamar wa'e ba, ni ba zanyi katsalandan a ayyukan Majalisu da na Sharia ba

Wadanda ake zargin an kama su ne wajen karfe 9:35 na dare a ranar 11 ga watan Fabrairu,2019. Sun hada da Chimezie Paul mai shekaru 10, Oluwakayode Adebayo mai shekaru 25, Mustapha Akeem mai shekaru 19, Ezedigboo Paschal mai shekaru 19, Mustapha Suleiman mai shekaru 21, Mohammed Umar Faruk mai shekaru 25, Abolarin Samuel Sunday mai shekaru 23 da Anolarin Ridwan Gbolahan mai shekaru 25.

An kama su da laptops da wayoyi. Nan ba da jimawa ba za'a gurfanar dasu gaban kuliya.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel