Rikicin makiyaya da manoma na iya hana Buhari, jam'iyyar APC zarcewa - Osagie

Rikicin makiyaya da manoma na iya hana Buhari, jam'iyyar APC zarcewa - Osagie

- Rikicin makiyaya da manoma na iya hana Buhari, jam'iyyar APC zarcewa - Osagie

- Honarable Samson Osagie dai ya bayyana hakan ne a cikin wata fira da yayi da majiyar mu

- Osagie ya ce tabbas sai Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya dage in ba haka ba kuwa rikicin fulani ya kawo masa cikas

Honarable Samson Osagie dake zaman tsohon mataimakin mai tsawatawa a majalisar dokokin jiha kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki a jihar Edo dake a kudu-maso-kudancin kasar nan ya bayyana cewa duk ta kare rikicin makiyaya da manoma na iya kawo wa shugaba Buhari cikas a zaben 2019.

Rikicin makiyaya da manoma na iya hana Buhari, jam'iyyar APC zarcewa - Osagie

Rikicin makiyaya da manoma na iya hana Buhari, jam'iyyar APC zarcewa - Osagie
Source: Depositphotos

KU KARANTA: Ribadu ya kwantowa jam'iyyar PDP kura gabanin zabe

Honarable Samson Osagie dai ya bayyana hakan ne a cikin wata fira da yayi da majiyar mu ta Vanguard inda kuma ya kara da bayyana ra'ayin sa game da wasikar da tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo zuwa ga Muhammadu Buhari da dai sauransu.

Legit.ng ta samu cewa da yake ansa tambaya game da yadda yake ganin zaben 2019 zai kaya, sai Mista Osagie ya ce tabbas sai Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya dage in ba haka ba kuwa rikicin fulani ya kawo masa cikas.

Fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango yayi hasashen cewa a ranar Asabar din da ke tafe kafin karfe 12 na rana dan takarar shugabancin kasar Najeriya a PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya lashe zabe.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel