Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna

A yau ne dan takarar neman zama shugaban kasar Najeria a karkashin tutar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya kaddamar da yakin neman zaben sa a jihar Legas.

Taron ya samu halartar miliyoyin masoya da magoya bayan Atiku da jam’iyyar PDP.

A lokacin da zabe ke kara matso wa, wasu majiya da dama daga cikin jam’iyyar PDP sun bayyana cewar wasu jiga-jigan ‘ya’yan jam’iyyar APC sun yi ganawar sirri da Atiku Abubakar bias fargabar cewar tsohon mataimakin shugaban kasar zai iya lashe zaben da za a yi ranar Asabar mai zuwa.

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna
Source: Twitter

A cewar su, manyan ‘ya’yan jam’iyyar ta APC sun gana da Atiku ne domin kulla yadda za a yi tafiya da su idan ya kafa gwamnati.

DUBA WANNAN: Asarar kujeru 50 a APC: Buhari ya bayyana rashin jin dadin sa

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna
Source: Twitter

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna

Yakin neman zaben Atiku a Legas ya tara jama’a, hotuna
Source: Twitter

Daga cikin wadanda su ka gana da Atiku akwai wasu manyan ministocin gwamnatin Buhari guda biyu, kamar yadda wata majiya da ba ta yarda a ambaci sunan ta ba ta tabbar.

Kazalika, ana rade-radin cewar akwai wani babban dan siyasa daga jihar Legas da ke tattauna wa da Atiku domin ganin yiwuwar yadda zai yi ma sa aiki a sirrance a zaben shugaban kasa na ranar Asabar.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel