Yanzu-yanzu: Buhari ya dira jihar Jonathan

Shugaba Muhammadu Buhari ya dira garin Yenegoa, babban birnin jihar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranan Talata, 12 ga watan Febrairu, 2018 domin yakin neman zabensa.

Buhari ya sauka da jirgi mai saukar angulu cikin gidan gwamnatin jihar Bayelsa, misalin karfe 11 tare da manyan jigogin jam'iyyar All Progressives Congress(APC).

Za'a gudanar da taron a Oxbow Lake, Yenagoa, Bayelsa. Daga nan kuma ya garzaya jihar Ribas domin karkare yakin neman zaben a yankin Neja Delta.

Yanzu-yanzu: Buhari ya dira jihar Jonathan

Yanzu-yanzu: Buhari ya dira jihar Jonathan
Source: Facebook

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel