Cikin Hotuna: Al'umma sun yi tururuwa yayin yakin zaben Atiku a jihar Ribas

Cikin Hotuna: Al'umma sun yi tururuwa yayin yakin zaben Atiku a jihar Ribas

A yau Litinin, 11 ga watan Fabrairu, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya gudanar da taron sa na yakin neman zabe cikin harabar filin wasanni ta Amiesimaka dake birnin Fatakwal na jihar Ribas.

Atiku yayin yakin zaben sa a jihar Ribas

Atiku yayin yakin zaben sa a jihar Ribas
Source: Twitter

Tururuwar magoya baya yayin yakin zaben Atiku a jihar Ribas

Atiku da jiga-jigan PDP yayin yakin zaben sa a jihar Ribas

Atiku da jiga-jigan PDP yayin yakin zaben sa a jihar Ribas
Source: Twitter

Rahotanni sun bayyana cewa, Atiku bayan gudanar da taron sa na yakin neman cikin birnin Kano da ke yankin Arewa maso Yamma a jiya Lahadi, a yau kuma ya shilla jihar Ribas da ke yankin Kudancin Kudu inda ya gudanar da taron sa na yakin zaben cikin cika da tumbatsar al'umma.

KARANTA KUMA: Dakatar da Alkalin Alkalai na Najeriya ya sabawa doka ta Duniya - Majalisar dinkin Duniya

Cikin jawaban sa bayan mika godiya ga magoya bayan sa a yankin na Neja Delta, Atiku ya sha alwashin samar da ayyukan yi musamman ga Matasa tare da neman su kan zaben jam'iyyar PDP yayin babban zabe da za a gudanar a ranar Asabar.

Sanarwa: Ku ci gaba da kasancewa tare da mu yayin da Shafin Naij.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Ku biyo cikin shafukan mu na zaurukan sada zumunta:

https://facebook.com/legitnghausa

https://twitter.com/legitnghausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel