Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Ana saura kwanaki 4 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febraru, shugaba Muhammadu Buhari ya karkare yakin neman zabensa na yankin Kudu maso yammacin Najeriya a ranan Litinin.

Shugaba Buhari ya fara yawon yankin ne da jihar Osun da Oyo inda ya samu kyakkyawan tarba, sannan ya garzaya jihar Ondo da Ekiti; sannan yayi ta musamman a filin kwallon Teslim balogun a jihar Legas.

A yau kuma, ya karkare da jihar Kwara da Ogun ne, mahaifar babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP kuma shugaba kamfen yakin neman zaben Atiku, Bukola Saraki.

Bayan karashe taro a Kwara, shugaba Muhammadu Buhari ya garzaya jihar Ogun.

Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Shigowar Buhari
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Tarin jama'a
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Buhari
Source: Facebook

Hotuna da bidiyo: Yadda aka tarbi shugaba Buhari a jihar Bukola Saraki

Taro yayi taro
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel