Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Ana saura kwanaki 7 da ranan zabe kujeran shugaban kasan Najeriya da zai gudana ranan asabar, 16 ga watan Febrairu, shugaba Muhammadu Buhari ya koma yakin neman zabensa yankin kudu maso yammacin Najeriya wata yankin kabilar Yarbawa a ranan Asabar.

Shugaba Buhari ya fara yawon yankin ne da jihar Osun da Oyo inda ya samu kyakkyawan tarba, sannan ya garzaya jihar Ondo da Ekiti; sannan yayi ta musamman a filin kwallon Teslim balogun a jihar Legas.

Daga cikin tawagar Buhari sune gwamnonin jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu; gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu; gwamnan jihar Oyo, Ajibola Ajimobi; da tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola.

Daga cikin ministoci akwai ministan kwadago da daukan aiki, Chris Ngige; ministan kasafin kudi, Udo Udoma; ministan wutan lantarki, ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola.

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Buhari gaban yan jarida
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Dubban jama'a a taron
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Buhari a fadar sarkin Legas
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari
Source: Facebook

Hotuna: Yadda mutan jihar Legas suka tarbi Buhari

Mutane a saman gada
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel