Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da shugabanin kungiyoyin magoya bayansa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na gida Najeriya da ma na kasashen waje.

Shugaban kasar ya karbi bakuncin shugabanin ne a fadar Aso Rock da ke babban birnin tarayya Abuja kwanaki takwas kafin babban zaben da za a yi a wannan watan na Fabrairu.

Wadanda suka hallarci taron sun hada da sakataren gwamnatin tarayya, Mr Boss Mustapha da wasu jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulki.

Kazalika, Ministan Matasa da Wasani, Solomon Dalun da Shugaban Kungiyoyi magoya bayan Buhari, Dr Mahmud Abubakar suma sun hallarci taron.

Ga hotunan yadda taron ya kaya a kasa:

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari, Sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, Ministan wasanni da matasa, Solomon Dalung, Shugaban Kungiyoyin magoya bayan Buhari, Mahmud Abubakar da dubban magoya bayan Buhari
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari da Solomon Dalung da Mahmud Abubakar yayin ganawarsa da shugabanin kungiyoyin magoya bayansa
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaban Buhari Support Group, Dr Mahmud Abubakar yana jawabi yayin taron su da shugaba Muhammadu Buhari a Aso Rock Villa
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari da mukarrabansa da shugabanin kungiyoyin magoya bayansa yayin ganawar da su kayi a Abuja
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari yana jawabi ga shugabanin kungiyoyin magoya bayansa da suka kai masa ziyara a fadarsa da ke Abuja
Source: Twitter

Buhari ya karbi bakuncin kungiyoyi da ke goyon bayansa, hotuna

Shugaba Muhammadu Buhari yana jawabi ga shugabanin kungiyoyin magoya bayansa da suka kai masa ziyara a Aso Rock Villa da ke Abuja
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel